Tattalin arzikin Nijeriya ya hau hanyar murmurewa in ji mataimakin shugaban kasa Sanata Kasshim Shettima
A wajen taron kaddamar da kasuwar duniya ta shekarar 2024 a Lagos, Sanata Kasshim Shettima ya ce ma'aunin tattalin arzikin Nijeriya na GDP na karuwa duk shekara da kaso 2.98%.