Shugaba Tinubu zai tafi Brazil taron kasashen G20

Fadar shugaban Nijeriya ta fitar da sanarwa cewa nan ba da jimawa ba shugaba Bola Tinubu zai tashi daga Nijeriya zuwa kasar Brazil domin halartar taro karo na 19 na taron shugabannin kasashen G20 za su gudanar.


Bayo Onanuga, mai ba shugaban kasa shawara na musamman kan yada labarai ne ya sanar da hakan a wata sanarwa da ya fitar ranar Lahadi


Ziyarar na zuwa ne kasa da kwanaki biyar bayan shugaban ya dawo daga kasar Saudiyya inda ya halarci wani taro da aka gudanar a birnin Ri


yadh

Post a Comment

Previous Post Next Post

Kasance da DCL Hausa a kan manhajar WhatsApp