Shugaba Tinubu zai amshi rahoton madatsun ruwan Nijeriya



Kwamitin da ke duba ingancin madatsun ruwa a fadin Nijeriya zai gabatar da sakamakon bincikensa ga shugaba Bola Tinubu a watan Disamba.

Jaridar PUNCH ta ruwaito rahoton zai kunshi zane-zane da shawarwari don sake inganta tsaffin madatsun ruwa nasu shekaru 38.

Ministan albarkatun ruwa da tsaftar muhalli, Farfesa Joseph Utsev ne ya bayyana hakan a cikin wata hira da yayi da jaridar Punch, ranar Lahadi.

Post a Comment

Previous Post Next Post

Kasance da DCL Hausa a kan manhajar WhatsApp