Sarkin Salman na kasar Saudiyya da kuma Yarima mai jiran gado Mohammed bin Salman sun gayyaci shugaban Nijeriya Bola Tinubu zuwa wani taro na kasashen Musulmai da za a yi a birnin Riyadh, shelkwatar kasar.
Fadar shugaban kasa ta ce Tinubu zai bar Nijeriya a ranar Lahadi bisa rakiyar ministan yada labarai, Malam Nuhu Ribadu mai ba da shawara kan tsaro da shugaban hukumar leken asirin Nijeriya