Kotu a Nijeriya ta yi watsi da karar da ke neman a soke hukumomin EFCC, ICPC da NFIU


Kotun kolin Nijeriya ta yi watsi da karar da jihohi 16 su ka shigar da ke kalubalantar dokokin da suka kafa hukumomin yaki da cin hanci da rashawa da yin barna da dukiyar kasa EFCC da ICPC da kuma NFIU.

Kotun ta ce ta kori karar ne saboda rashin hujjoji.

A hukuncin da ta yanke, kotun karkashin jagorancin mai shari'a Uwani Abba-Aji,  ta ce jihohin ba su da hujjar cewa a soke hukumar EFCC wadda dokar kasa ta kafa.


 

Post a Comment

Previous Post Next Post

Kasance da DCL Hausa a kan manhajar WhatsApp