Gwamnatin kasar Equatorial Guinea ta sanar da haramta wa dukkanin ma'aikata da jami'an gwamnati yin jima'i a ofisoshin su.
Wannan mataki ya biyo bayan zargin wani babban jami'in gwamnatin kasar da keta haddin wasu matan manyan mutane kusan su 400
Our website uses cookies to improve your experience. Learn more
Ok