Jihohin Oyo da Osun suka rage mana a yankin kudu maso Yamma - Ganduje

 Shugaban jam’iyyar APC mai mulkin Nijeriya na kasa, Abdullahi Ganduje, ya bayyana jihohin Osun da Oyo a matsayin wadanda jam’iyyar ke zawarci lashe zaben su a nan gaba bayan nasara da suka samu a zaben jihar Ondo 


Ganduje ya yi bayyana hakan ne jim kadan bayan da hukumar zaben kasar ta ayyana Lucky Aiyedatiwa da ya yi wa jam'iyyar APC takara a matsayin wanda ya yi nasarar lashe zaben na jihar Ondo 


Ganduje ya kuma yaba wa shugaban Nijeriya Bola Tinubu bisa goyon bayansa da jam'iyyar ta samu har ya kai ta ga yin nasarar lashe za


ben.

Post a Comment

Previous Post Next Post

Kasance da DCL Hausa a kan manhajar WhatsApp