Sanata Sani Musa, shugaban kwamitin majalisar dattijai mai kula da harkokin kudi, ya ce cire tallafin man fetur shine abu mafi kyau da ya faru da Najeriya.
Musa ya bayyana haka ne a wata hira da gidan talabijin na Channels cikin shirinsu na Politics a ranar Juma’a.
Sai dai da dama daga cikin yan Nijeriya na gani janye tallafin na daya daga cikin abin da ya jefa kasar cikin halin matsin tattalin a
rziki