Jam'iyyar APC reshen jihar Bauchi ta roki gwamnatin tarayya ta magance halin matsi da ake ciki a Nijeriya

 



Jam'iyyar APC reshen jihar Bauchi ta bukaci gwamnatin tarayya da ta magance matsin halin matsin rayuwa da ake fuskanta a Nijeriya 


Jam’iyyar a cikin sanarwar mai dauke da sa hannun shugabanta, Muhammad Hassan, wadda aka rabawa manema labarai jim kadan bayan kammala taron masu ruwa da tsaki, ta ce ‘yan Najeriya sun shiga mawuyacin hali.


"Dangane da wahalhalun da ake fuskanta a kasar nan, muna kira ga Gwamnatin Tarayya da ta kara himma wajen magance tare da rage radadin da ‘yan kasa ke ciki


 ‘yan kasa kuma su ci gaba da yi wa shugabanni addu’o’in samun nasarar gudanar da ayyukansu.”

Post a Comment

Previous Post Next Post

Kasance da DCL Hausa a kan manhajar WhatsApp