Habib Ibrahim da ke bara a kasuwar Wuse Abuja ya ce yana samun N200,00 kowane wata kafin zuwan tsadar rayuwa.
Sai da Habib ya yanzu abin ba kamar lokacin baya ba inda bai fi ya samu N90,000 zuwa N100,000 a kowane wata kamar yadda ya shaida wa kamfanin dillancin labarai na NAN.
A cikin makon nan ne dai dokar kama mabarata ta fara aiki a Abuja babban birnin Nijeriya.