Gwamnati ta biya albashin ma'aikatan jami'a na wata 1 cikin 4 da suke bi bashi

 



Kungoyoyin SSANU, NASU na ma'aikatan jami'a da ba su kowarya sun sha alwashin ci gaba da yajin aikin da suke yi duk gwamnati ta biya su albashin wata daya daga cikin watanni hudu da suke bi bashi


A ranar Juma’a da ta gabata ne ya'yan kungiyar suka fara samun albashin na wata daya duk da suna cikin yajin aiki. 


A shekarar 2022 ne dai gwamnatin da ta gabata ta dakatar da albashin ma'aikatan sakamakon yajin aikin da suka yi na tsawon watanni takwas a dukkanin jami'o'in Nijeriya

Post a Comment

Previous Post Next Post

Kasance da DCL Hausa a kan manhajar WhatsApp