'Genotype' ya yi sanadiyyar fasa wani aure a Bauchi

 Wani matashi dan jihar Bauchi mai suna Muhammad Ibrahim ya fasa auren wadda aka yi musu baiko bayan da aka yi masa gwajin Genotype da sakamakon ya nuna cewa bai dace da Amaryarsa Fatima Abdulqadir ba .


 A wani sakon da aka wallafa a Facebook a ranar 21 ga Nuwamba, 2024, Ibrahim ya sanar da yanke hukuncin fasa auren masoyiyarsa wanda aka shirya yi a ranar 29 ga Nuwamba, 2024.


Ya bayyana cewa shi da amaryarsa gwaji ya nuna suna da kwayar AS genotype ne, wanda ke haifar da babbar hatsarin samun yara masu cutar siki


la.

Post a Comment

Previous Post Next Post

Kasance da DCL Hausa a kan manhajar WhatsApp