An sake maimaita mummunan abin da ya faru a Jigawa


Wannan lamari dai ya faru a kauyen Gamoji da ke kan hanyar Maiduri, a cewar jami’in hulda da jama’a na hukumar kashe gobara na jihar Jigawa, Aliyu M. A. sa'ilin da yake zantawa da manema labarai.

Aliyu ya kara da cewa da misalin karfe 10:43 na safe hukumar kashe gobara ta samu kiran gaggawa daga Hakimin kauyen Kuho, Zubairu Ahmad, game da faruwar lamarin.

Wannan lamari dai na zuwa ne wata guda bayan irin wannan ya faru, wanda ya yi sanadiyar rasuwar sama da mutane 170.

Post a Comment

Previous Post Next Post

Kasance da DCL Hausa a kan manhajar WhatsApp