Kamfani
n da ke rarraba hasken lantarki a shiyyar Jos (JED) ya ce sama da taransfomomi 80 aka lalata tare da sace kayansu a yankin lokacin da aka samu katsewar lantarki a Arewacin Nijeriya.
Katse wutar lantarkin dai ya faru ne biyo bayan suka lalata layukan lantarki sa 'yan bindiga suka yi a jihar Neja
Nijeriya dai na ci gaba da fuskantar katsewar lantarki lokaci zuwa lokacin a yan kwanakin nan dalilin katsewar babban layin da ke samar da hasken lantarki da ake kira National Grid.