Zargin rashin samun biyan bukata a shirin inshorar lafiya a Katsina

 


Zargin coge ne dai ya mamaye muryoyin wasu ma'aikatan gwamnati a jihar Katsina da ke cikin shirin taimakekeniyar lafiya na KTCHIMA da ake rajistar inshorar lafiya ga ma'aikatan gwamnati.

Ga cikakken rahoto akan wannan bato.

Rahoton KTCHIMA

Post a Comment

Previous Post Next Post

Kasance da DCL Hausa a kan manhajar WhatsApp