Home Za mu ci gaba da saka wa malaman makaranta tun a duniya in ji Gwamnan jihar Katsina Dikko Radda DagaAhmadu -10/05/2024 12:23:00 PM 0 Gwamnan jihar Katsina Dr Dikko Umaru Radda ya ce gwamnatinsa za ta saka wa malamai tun a DuniyaGwamna Radda ya bayyana hakan ne yayin mika sakon taya murna ga daukacin malamai na jihar Katsina bisa bikin ranar malamai ta duniya 2024. Facebook Twitter