Ibrahim Danlami, mataimakin babban manaja a wani babban kamfani mai zaman kansa a Abuja, ya dauko mahaifiyarsa da ta zo garin domin su zauna tare da jikokinta, a kan hanyarsu ta zuwa gida sai ya lura da cewa ta shagaltu da 'mining' ba kama hannun yaro kamar yadda Daily Trust ta ruwaito