Starlink zai kara kudin katinsu na wata-wata daga N38,000 zuwa N75,000

Sai dai gwamnatin Nijeriya ta hannun hukumar sadarwa ta NCC ta sa kafa ta shure wannan yunkuri, inda ta ce ba ta amince da karin ba kamar yadda jaridar Punch ta rawaito


Kamfanin Starlink dai na samar da WI-FI ko kuma “data” ta shiga intanet ga manyan kamfanoni a Nijeriya ba tare da dogaro da kamfanonin sadarwa na kasar ba wadanda a lokuta dabam-dabam ke fama da matsalar Network

Post a Comment

Previous Post Next Post

Kasance da DCL Hausa a kan manhajar WhatsApp