Shugaba Tinubu ba T-pain ba ne, a daina yi masa wannan lakabi - Bayo Onanuga

 


A cikin hirarsa da gidan talabijin na Channels, Bayo Onanuga, mai magana da yawun shugaban na Nijeriya, ya ce shugaba Tinubu bai zo domin ya jawo wa ‘yan kasa zafin rayuwa ba sai don ya gyara tattalin arzikin kasar ta yadda kowa zai amfana.

Post a Comment

Previous Post Next Post

Kasance da DCL Hausa a kan manhajar WhatsApp