NNPCL zai sake fitar da sabon farashin litar man fetur a Nijeriya

 Bayan fara fitar da kusan lita miliyan 103 ta man fetur daga matatar Dangote tsakanin ranakun 15 zuwa 30 ga watan Satumba, kamfanin man fetur na NNPCL A NIjeriya ya fara wani shiri na fitar da sabon tsarin farashin litar man fetur a kasar, kamar yadda jaridar PREMIUM TIMES ta samu labari


Post a Comment

Previous Post Next Post

Kasance da DCL Hausa a kan manhajar WhatsApp