NNPC ya kara farashin litar man fetur a Lagos da Abuja

 


NNPCL ya kara fitar da sabon farashin litar man fetur a Lagos inda ta karu zuwa N1,025, yayin da Abuja N1,050 duk lita


Makonni uku da suka wuce, a ranar 09/10/2024, kamfanin mai na NNPCL ya kara farashin litar fetur daga Naira 897 a Abuja zuwa Naira 1,030 yayin da ya kai litar fetur din Naira 998 daga tsohon farashin Lagos din na Naira 885


Jaridar Daily Trust ta ce karin farashin da aka yi shi sau biyu cikin makonni uku ya biyo bayan daina biyan tallafin Naira 133 da NNPCL ke yi kan kowace litar fetur da aka sha a Nijeriya

Post a Comment

Previous Post Next Post

Kasance da DCL Hausa a kan manhajar WhatsApp