Shugaba Nijeriya Bola Tinubu ya ce a halin yanzu ba zai mayar da hankalinsa ba a neman wa'adin mulkinsa na biyu ba
Shugaba Tinubu da ya furta hakan ta hannun shugaban ma'aikatan fadar shugaban kasa Femi Gbajabiamila a Lagos, ya ce daidaita lamurran kasar nan domin matasa su ribata a lokaci mai zuwa ne ya sa a gaba