Jami'an gwamnati ne suka raka ni a lokacin tattauna da barayin daji in ji Shehin Malami Dr Ahmad Gumi
Dr Ahmad Gumi da ya sanar da hakan a lokacin da yake zantawa da jaridar Punch ya ce a cikin tawagar da suka je tattaunawa da barayin dajin akwai masu rike da sarautun gargajiya.
Sheikh Gumi dai ya dade yana so a yi wa 'yan bindiga afuwa a zauna a sasanta da su domin su ajiye makam
ansu.