Home Manchester City ta buga wasannin firimiya 30 ba tare da an doke ta ba DagaAhmadu -10/05/2024 05:17:00 PM 0 Kungiyar Manchester City ta buga wasannin firimiya guda 30 a jere ba tare da an doke ta baNasarar na zuwa ne bayan kungiyar ta doke Fulham da ci 3-2 a filin wasanta na Etihad Facebook Twitter