Majalisar dokokin jihar Kaduna ta yi watsi da zargin da ake mata na shirin yin gyara ga dokar zaben kananan hukumomin jihar gabanin zaben kananan hukumomin da aka shirya gudanarwa a ranar 19 ga Oktoba, 2024.
Sai dai jam'iyyar PDP a jihar ta muna damuwarta kan sahihancin zaben da ke tafe.
Atabakin shugabanta na jihar, Edward Masha, ta yi zargin cewa majalisar na kokarin gyara dokar kananan hukumomin a jihar
Category
Labarai