A wani rahoton bincike da jaridar Punch ta wallafa ya ce gaggawar yi wa jarirai sabbin haihuwa wanka da zarar an haife su na iya sanyawa su kamu da mura da karin wasu cutuka masu illa ga jarirai.
Rahoton ya ce wannan jinkirin na sanya a samu shakuwa tsakanin jariri da mahaifiyarsa.