Jiga-jigan jami'iyyar APC na karamar hukumar Somolu a jihar Lagos sun bukaci matasan Nijeriya da kada su yanke kauna da gwamnatin Shugaba Tinubu.
Jiga-jigan jami'iyyar da suka hada da tsohon shugaban karamar hukumar Somolu Mr Olorogun Bagostowe, da ya yi magana da kamfanin dillancin labaran Nijeriya NAN a Lagos, ya ce wannan tsadar rayuwa da ake ciki ba za ta dade ba.