Gwamnatin Nijeriya za ta rika cajin harajin 25% daga 'yan kasar masu samun sama da Naira milyan 100 duk wata


'Yan Nijeriya da samayyarsu ta haura Naira milyan 100 duk wata za su fuskanci harajin 25% idan majalisar dokokin kasar ta amince da sabon kudirin haraji.

Shugaban kwamitin da shugaban kasa ya kafa kan manufofin kasafin kudi da sake fasalin haraji, Taiwo Oyedele ne ya bayyana haka a yayin wani taro da aka gudanar a taron tattalin arzikin Najeriya karo na 30 da kungiyar tattalin arzikin Najeriya da ma'aikatar kasafin kudi da tsare-tsare ta kasa suka shirya a Abuja.

Post a Comment

Previous Post Next Post

Kasance da DCL Hausa a kan manhajar WhatsApp