Bayan daukar kwanaki goma jere babu wutar lantarki a wasu sassan jihohin Nijeriya an dawo da hasken wutar lantarkin.
An dawo da wutar ne da misalin karfe 7:20 na daren ranar laraba. Jaridar Daily Trust ta ce mazauna garin Jos babban birnin jihar Filato, Bauchi, Gombe da Benue sun tabbatar mata da dawo musu da lantarkin
Category
Labarai