Karin harajin VAT da gwamnati ke shirin yi zai kara nakasa al'umma - Atiku
Tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar ya kalubalanci shirin da gwamnatin Nijeriya ke yi na kara kudin harajin harajin harajin VAT.
Atiku ya bayyana hakan ne a shafinsa na sada zumunta na Facebook a ranar Lahadi.
Atiku ya ce aiwatar da wannan mataki na iya zama “abin da zai kara jefa talakawa a cikin mawuyacin hali "