Ambaliyar ruwa ta sa fursunoni da dama sun tsere a Borno


Rahotanni sun bayyana cewa fursunoni da ba a bayyana adadinsu ba a tsohun gidan yari na Maiduguri sun tsere bayan faduwar katangar gidan sanadiyyar ambaliyar ruwan sama.

Hukumomin gidan yarin sun tabbatar da faruwar lamarin, kuma sun sanar cewa wadanda suka tsere suna da matukar hadari.

Sai dai an bayyana cewa jami'an tsaro na ci gaba da farautar fursunonin da suka arce

Post a Comment

Previous Post Next Post

Kasance da DCL Hausa a kan manhajar WhatsApp