Shugaba Tinubu mutum ne mai tawali'u - Shettima

 Mataimakin shugaban kasa Kashim Shettima ya bayyana shugaba Bola Tinubu a matsayin mutum mai tawali’u kuma wanda bai yarda da almubazzaranci ba.


"Na fi shugaba Tinubu sanya sutura masu tsada, domin tun da muka hadu da shi agogo daya nake ganin yana sanyawa" in ji mataimakinsa Kashim Shettima.


Post a Comment

Previous Post Next Post