SERAP na son a binciki gwamnoni yadda suka yi da bashin da suka ci daga bankin duniya


 SERAP na son a binciki gwamnoni yadda suka yi da bashin da suka ci daga bankin duniya


Kungiyar SERAP ta bukaci shugaban Nijeriya Bola Tinubu, da ya umurci babban lauyan tarayya kuma Ministan Shari'a, Lateef Fagbemi (SAN) da sauran hukumomin da ke yaki da cin hanci da rashawa su yi gaggawar gudanar da bincike kan yadda gwamnonin kasar suka kashe kudaden da suka kai dala bilyan $1.5bn sa suka amso lamunin Bankin Duniya don rage talauci da kare lafiyar jama'a a fadin jihohin.

Post a Comment

Previous Post Next Post