Peter Obi ya yi alhinin kan rayukan da aka rasa yayin zanga-zanga

 Tsohon dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Labour a zaben 2023, Peter Obi ya nuna bakin cikinsa kan yadda aka samu asarar rayuka a lokacin zanga-zangar adawa da tsadar rayuwa.


Peter Obi ya yi alhinin ne a shafinsa na X a ranar Lahadi.


Ya ce, “A yayin da zanga-zangar adawa ta tsadar rayuwa ta kammala a hukumance a jiya, ina so in sake mika sakon ta’aziyyata ga duk wadanda suka rasa rayukansu, ciki har da jami’an tsaro a yayin wannan zanga-zan


gar.

Post a Comment

Previous Post Next Post