An cafke ɗan bindiga yana sallah a masallaci


An kama wani da ake zargin mai garkuwa da mutane ne a lokacin da yake sallah a cikin wani masallaci a garin Takum na jihar Taraba.

Wani mazaunin unguwar da lamarin ya wakana mai suna Dauda Mai Dawa ya shaida wa jaridar Daily Trust cewa an kama shi ne a lokacin da yake gudanar da Sallar la'asar.

Dauda ya kara da ce a ranar an kama mutane 13 da ake zargi a kan hanyar Takum zuwa Maraban Baissa a jihar

3 Comments

Previous Post Next Post