Sojojin Nijar sun rage farashin litar man fetur

 



Hukumomin mulkin sojan Nijar sun sanar da rage farashin man fetur da na dizel. Farashin dai a yanzu na man fetur ya dawo dari babu tamma daya (499 CFA) maimakon dari da dala takwas (540 CFA)

Shi kuwa farashin dizel ya dawo dala dari da goma sha uku da tamma uku (618 CFA) maimakon dari da arba'in babu tamma biyu (668CFA) yadda yake a baya.

Post a Comment

Previous Post Next Post

Kasance da DCL Hausa a kan manhajar WhatsApp