Masu shirya gudanar da zanga-zanga ranar Talata zasu ɗanɗana kūɗar su - shugaba Yoweri na Uganda

Shugaban kasar Uganda Yoweri Museveni yana gargadi ga masu ƙoƙarin gudanar da zanga-zanga a kasar ranar Talata mai zuwa da su guji yin hakan ko kuma su guji da fushin hukuma.

Tawagar kungiyoyin fafutuka sun yi niyyar fita zanga-zanga zuwa Majalisar dokokin ƙasar dan nuna fushin su kan cin hanci da rashawa.

Shugaba Museveni a kafafen yada labarai ya ce bazai yiyu yana gani ya bari a rusa abinda ya daɗe yana ganawa ba, kuma idan masu shirya wannan zanga-zanga basu sake shawara zasu gamu da su!

Post a Comment

Previous Post Next Post

Kasance da DCL Hausa a kan manhajar WhatsApp