Kotu ta mayar da mataimakin gwamnan jihar Edo Philip Sha'aibu da aka tsige
Alkalin babbar kotun tarayya a Abuja James Omotosho ya kuma soke naɗin sabon mataimakin gwamna da aka yi a madadin Sha'aibu
Alkali Omotosho ya bada umurnin a maida Philip Sha'abu kujerarsa saboda majalisar dokokin jihar Edo bata bi ƙa'ida ba wurin tsige shi