Wannan gargadin ya fitone ta bakin shugaban hukumar, Manjo Garba Yahaya Rimi Rtd, a hedikwatar hukumar dake Katsina.
Garba Yahaya ya kara da cewa "Hukumar tayi kiraye-kiraye a kafafen yada labarai daban-daban na jan hankali ga masu wannan dabi'ar.
"Mukan kama masu kunnen kashi muyi masu tara daidai da yadda dokokin mu su ka tanada".
Category
Labarai