Gobara ta tashi a fadar Sarkin Kano

Wata gobara da har yanzu ba a hakikance musabbabin afkuwar ta ba ta babbake fadar Sarkin Kano da ke Kofar Kudu.

Lamarin ya faru ne da misalin karfe 11 na daren Juma'a, wayewar Asabar.

DW Hausa ta rawaito rundunar 'yan sandan jihar Kano na cewa, an gano yadda aka lalata mukullin shiga fadar na baya.

 Sai dai 'yan sandan sun ce sun kaddamar da bincike kan lamarin.

Post a Comment

Previous Post Next Post

Kasance da DCL Hausa a kan manhajar WhatsApp