Ba zan iya kwatanta farin cikin da nake ciki ba-dan wasa Endrick

Ba zan iya kwatanta farin cikin da nake ciki ba-dan wasa Endrick

Sabon dan wasan kungiyar kwallon kafa na Real Madrid Endrick ya bayyana cewa yana cike da farin ciki tin bayan da kungiyar ta gabatar dashi a gaban magoya bayan ta.


Yace dama "koyaushe ina son kasancewa a nan kuma in buga wa Real Madrid wasa,wannan mafarki ne tun ina yaro”.


Yau burina ya cika dan haka ina farin cikin,kuma ina tabbatar da cewa zan buga wasa don samun nassarar kungiyata ta Real Madrid.

Post a Comment

Previous Post Next Post

Kasance da DCL Hausa a kan manhajar WhatsApp